Gwamnatin jihar Ondo ta baiwa makiyaya wa’adin kwanaki bakwai

169

Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu ya bai wa makiyaya kwana bakwai su bar dazukan jihar.

Gwamna Akeredolu ya bai wa makiyaya wannan wa’adi ne a sakon da ya wallafa a shafinsa na Twitter ranar Litinin.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan