Home / Addini / Ganduje Ya Dakatar Da Abduljabbar Daga Yin Wa’azi

Ganduje Ya Dakatar Da Abduljabbar Daga Yin Wa’azi

Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da Abduljabbar Nasiru Kabara daga yin wa’azi, tare da bada umarnin rufe masallacinsa.

Kwamishinan Yaɗa Labarai na jihar Kano, Muhammad Garba ne ya sanar da haka a ranar Laraba da daddare, kamar yadda majiyarmu ta Kano Focus ta rawaito.

A cewar Kwamishinan, an ɗauki matakin kulle masallacin ne saboda dalilan tsaro.

About Hassan Hamza

Check Also

Haramun ne baiwa ƴan bindiga kuɗin fansa – Sheikh Ibrahim Maqari

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na Najeriya Sheik Ibrahim Ahmad Maqari ya bayyana cewa addinin …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *