Home / Addini / Ganduje Ya Dakatar Da Abduljabbar Daga Yin Wa’azi

Ganduje Ya Dakatar Da Abduljabbar Daga Yin Wa’azi

Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da Abduljabbar Nasiru Kabara daga yin wa’azi, tare da bada umarnin rufe masallacinsa.

Kwamishinan Yaɗa Labarai na jihar Kano, Muhammad Garba ne ya sanar da haka a ranar Laraba da daddare, kamar yadda majiyarmu ta Kano Focus ta rawaito.

A cewar Kwamishinan, an ɗauki matakin kulle masallacin ne saboda dalilan tsaro.

About Hassan Hamza

Check Also

Bayyanar ‘Shehu’ Bayanan Da Ya Kamata Kowa Ya Sani Game Da Rigakafin COVID-19

Duk da cewa cutar Korona ta janyo koma baya ga harkar kiwon lafiya da tattalin arzikin duniya baki daya, amma hakan bai hana masana kiwon lafiya samo rigakafin cutar ba. Masana kiwon lafiya sun yi ta fadi-tashi, har sai da suka yi nasarar samo rigakafinta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *