Ganduje Ya Dakatar Da Abduljabbar Daga Yin Wa’azi

92

Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da Abduljabbar Nasiru Kabara daga yin wa’azi, tare da bada umarnin rufe masallacinsa.

Kwamishinan Yaɗa Labarai na jihar Kano, Muhammad Garba ne ya sanar da haka a ranar Laraba da daddare, kamar yadda majiyarmu ta Kano Focus ta rawaito.

A cewar Kwamishinan, an ɗauki matakin kulle masallacin ne saboda dalilan tsaro.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan