Home / Addini / Ganduje Zai Shirya Muhawara Tsakanin Abduljabbar Da Malaman Kano

Ganduje Zai Shirya Muhawara Tsakanin Abduljabbar Da Malaman Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta amince za ta shirya wata muharawa ta musamman tsakanin Abduljabbar Nasiru Kabara da sauran malamai dake jihar, kamar yadda Rahma TV ta rawaito.

Gwamnatin ta ce za ta sanar da ranar da za a yi wannan muhawara nan ba da daɗewa ba.

Gwamnatin ta bayyana haka ne bayan wata tattaunawa da Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya yi da malaman jihar Kano.

About Hassan Hamza

Check Also

Za A Cika Azumi 30 A Saudiyya

Hukumomi a Saudiyya sun bayyana cewa ba a ga jinjirin watan Shawwal ba a dukkan …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *