Gwamnatin jihar Kano tana neman Likitocin da za ta ɗauka aiki ruwa a jallo

299

Ma’aikatar Lafiya ta jihar Kano ta sanar da shirin ta na neman Likitocin da za su yi aiki da ɓangaren kiwon lafiya a matakin farko na jihar wato Primary Health Care.

Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da ma’aikatar ta wallafa a shafukan ta na facebook da tuwita.

Ku tallata Hajarku

Haka kuma ma’aikatar ta bayar da adereshin da ga duk mai buƙata zai iya tura cikakken bayanin sa tare da takardunsa kamar haka:
sphcmbrecruitment@gmail.com

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan