Home / Labarai / Bayan Kwashe shekaru 27 a ƙarshe Bill Gates ya saki matarsa Melinda

Bayan Kwashe shekaru 27 a ƙarshe Bill Gates ya saki matarsa Melinda

Bill Gates, wanda da shi aka kirkiri kamfanin Microsoft, da matarsa, sun amince za su ci gaba da aiki tare a gidauniya mafi girma a duniya da suka kafa, wacce ake kira Bill & Melinda Gates Foundation.

Cikin wasu sakonnin Twitter iri daya da suka wallafa, sun ce sun amince za su kawo karshen aurensu da suka kwashe shekara 27.

“Mun reni ‘ya’ya uku, mun kuma kafa gidauniya wacce ke aiki a duk fadin duniya da zummar ganin jama’a sun yi rayuwa cikin koshin lafiya da inganci,” sanarwar ta su ta ce. “Muna bukatar sukuni da sirri daga jama’a a daidai wannan lokaci da iyalinmu ke kokarin fara wata sabuwar rayuwa.”

About Labarai24

Wannan Jarida ce ta shafin Intanet dake kawo muku labarai da rahotannin. har da Bidiyo da Audio.

Check Also

Aubameyang ya kamu da cutar Maleria

Sai dai Har ya zuwa yanzu Arteta bai iya ba da sanarwar ranar dawowar ɗan wasan gaban ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *