Dauloli 16 Da Suka Wanzu Kafin Zuwan Turawa A Afrika

281

Da yawan mutane ba su da masaniyar cewa kafin zuwan turawan mulkin mallaka, akwai manyan dauloli da suka wanzu a sassa daban-daban a nahiyar Afrika ta yamma.

A nahiyar afrika ta yamma lissafin tarihi ya nuna cewa akwai manyan irin wadanan dauloli har 16 da suka yi zamaninsu kafin daga bisani su shude ko su rushe.

Ga jerin sunayensu kamar haka;
1. Sokoto Caliphate (Danfodiyo)
2. Songhai Empire (mafi girma kuma mafi shahara)
3. Mali Empire
4. Kanem-Bornu Empire (Daular Borno)
5. Ghana Empire (Wagadu)
6. Jolof Empire
7. Dagbon Kingdom
8. Benin Empire
9. Kaabu Empirr
10. Oyo Empire
11. Ashanti Kingdom
12. Nok Civilization
13. Kingdom of Nri
14. Kong Empire
15. Bamana Empire
16. Wassoulou Empire

Madogara #WestAfricanInsider🌍

Kuna iya bibiyarmu ta kafafen sada zumuntarmu a

Facebook
YouTube
Instagram
Telegram
Ko kuma ku aiko mana da gyara ko shawara ta adireshinmu na email – Labarai24@yahoo.com

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan