Ƙasashe 10 Da Suka Fi Samar Da Madara, Ƙasa ta 7 Zata Baku Mamaki

18

Ƙasar Ethiopia ta farko cikin jerin ƙasashe mafi samar da madara a duk faɗin nahiyar Afrika.

Abin mamaki shi ne ba yawan shanu ne suke samar da madarar ba; face dai nau’in shanu da kuma abincinsu shi ne ke taimakawa wajen sanya shanun su samar da Nono mai yawa.

1. Ethiopia🇪🇹
2. Sudan🇸🇩
3. Kenya🇰🇪
4. Egypt🇪🇬
5. South Africa🇿🇦
6. Zimbabwe🇿🇼
7. Nigeria🇳🇬
8. Uganda🇺🇬
9. Madagascar🇲🇬
10. Tanzania🇹🇿

Duk da kasancewar Najeriya cikin jadawalin a matsayin na 7, da za a killace shanun a’a kuma samo nau’in masu bayar da madara mai yawa to tabbas da yawan shanun Najeriya cikin lokaci kaɗan zata shigewa tsara.

Madogara
#AfricanInsyder🌍

Kuna iya bibiyarmu ta kafafen sada zumuntarmu a

Facebook
YouTube
Instagram
Telegram
Ko kuma ku aiko mana da gyara ko shawara ta adireshinmu na email – Labarai24@yahoo.com

Ku shiga group namu don samun labaru kullum 👉 WhatsApp

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan