Kasashe 10 A Afrika Masu Karancin Haihuwar Yaya, Ko Nigeria Na Ciki?

21

Yanzu haka dai an rawaito cewa mutanen duniya yawansu ya kai biliyan 7.9 a 2021 a cewar Worldometer.

Sai dai kuma talauci na dada tsanani a kasashe masu yawa musamman a kasashe masu tasowa ciki har da Najeriya, wanda rahoton africa.businessinsider.com ya shaida cewa cikin yawan mutane miliyan 211 da ake hasashen kasar na da su, mutane 105 na cikin kamfar talauci.

Wannan ta sanya da yawan mutane suka fara tunanin rage yawan haihuwa a duniya, a cikin wannan rahoto mun tattaro kasashen 10 da rahoton AfricanInsyder ya tabbatar na kasashen da suke haihuwar yaya kadan.

Amma kuma sai dai abin lura a cikin rahoton shi ne, a ana nufin duk iyalai ba ne suke haka a kasashe, face dai ana nufin mafi yawancin iyalai haka suke.

1. Mauritius 🇲🇺 (1 a kalla ga kowacce mace)
2. Tunisia 🇹🇳 2
3. Seychelles 🇸🇨 2
4. Cape Verde 🇨🇻 2
5. South Africa 🇿🇦 2
6. Algeria 🇩🇿 2
7. Botswana 🇧🇼 2
8. Djibouti 🇩🇯 3
9. Lesotho 🇱🇸 3
10. Eswatini 🇸🇿 3

Najeriya dai ba ta cikin wannan jadawali, don haka zamu iya cewa kowa yana haihwuar yayan da yake so ne

Kuna iya bibiyarmu ta kafafen sada zumuntarmu a

Facebook
YouTube
Instagram
Telegram
Ko kuma ku aiko mana da gyara ko shawara ta adireshinmu na email – Labarai24@yahoo.com

Ku shiga group dinmu don samun labaru kullum 👉 WhatsApp

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan