Kowa ya dade a duniya tabbas ya ga da dau.
Wani rahoto da African Insyder ta fitar ya rawaito cewa daga cikin manyan biranen da suka dade a nahiyar Afrika guda 22, birnin Kano yana ciki. Kanawa dai da ma sun dade suna yiwa garin nasu kirari da cewa “Gari ba Kano ba dajin Allah”
Sai dai kuma wani abin mamakin ma shi ne ba iya Kano ce ta shiga cikin jadawalin Najeriya ba; hadda wasu manyan biranen guda biyu. sune: Birnin Benin da kuma Ife. Ga jerin jadawalin na manyan biranen har 22 ku duba.
1. Luxor, Egypt🇪🇬 c. 3200 BC
2. Tangier, Morocco🇲🇦 c.1200 BC
3. Tripoli, Libya🇱🇾 c . 700 BC
4. Constantine, Algeria🇩🇿 c. 600 BC
5. Benghazi, Libya🇱🇾 c. 525 BC
6. Axum ,Ethiopia🇪🇹 c. 400 BC
7. Benin City, Nigeria🇳🇬 c. 400 BC
8. Berbera, Somalia🇸🇴 c. 400 BC
9. Ife, Nigeria🇳🇬 c. 350 BC
10. Djenné-Djenno Mali🇲🇱 c. 250 BC
11. Mogadishu, Somalia🇸🇴 c. 200 BC
12. Old Cairo, Egypt🇪🇬 c. 100 AD
Ku Karan Ta Samu: Damar Samun Bashi Don Fara Sana’a
13. Zanzibar , Tanzania🇹🇿 1st–3rd centuries
14. Walata, Mauritania 🇲🇷 7th Century
15. Sofala, Mozambique🇲🇿 7th Century
16. Pate, Kenya🇰🇪 8th century
17. Mombasa, Kenya🇰🇪 9th Century
18. Moroni, Comoros🇰🇲 10th century
19. Agadez, Niger🇳🇪 11th Century
20. Kano, Nigeria🇳🇬 11th century
21. Timbuktu, Mali🇲🇱 11th century
22. Malindi, Kenya🇰🇪14th century
Ku karanta Ta Samu: Damar Samun Bashi Don Fara Sana’a
Kuna iya bibiyarmu ta kafafen sada zumuntarmu a
Facebook
YouTube
Instagram
Telegram
Ko kuma ku aiko mana da gyara ko shawara ta adireshinmu na email – Labarai24@yahoo.com
Ku shiga group dinmu don samun labaru kullum 👉 WhatsApp