Kasashe 10 Mafi Karfin Soji A Nahiyar Afrika, Har Da Najeriya

1492

Akwai kasashe 54 a nahiyar Afrika baki daya jumilla, kuma kowacce na kokarin bunkasa karfinta a bangaren soji. Sai dai ana iya ganin ko auna karfinsu ne ta fuskoki da dama kamar tarin makamai da kayan yaki, dakile matsalar tsaro a kasarsu, kai agaji zuwa wasu kasashen bayar da gudunmuwa a rundunar hadaka ta nahiyar Afrika ko kuma ta majalisar dinkin duniya (UN).

Sai kuma zai yi wahala a iya cewa ga wacce tafi wata kai tsaye, amma dai wani rahoto da yake ta yawa a shafin Facebook wanda ba za a iya tabbatar da sahihancinsa ba sakamakon gaza bayyana abubuwan da yayi la’akari da su wajen fidda na daya zuwa na goman a jadawalin.

Ya bayyana kasashe 10 mafi karfin Soji ciki har da Najeriya. Ga cikakken yadda jadawalin ya kasance:

1. 🇪🇬 Egypt
2. 🇩🇿 Algeria
3. 🇿🇦 South Africa
4. 🇳🇬 Nigeria
5. 🇪🇹 Ethiopia
6. 🇦🇴 Angola
7. 🇲🇦 Morocco
8. 🇵🇸 Sudan
9. 🇰🇪 Kenya
10. 🇱🇾 Libya

Ku karanta: Ta Samu: Damar Samun Bashi Don Fara Sana’a

Kuna iya bibiyarmu ta kafafen sada zumuntarmu a

Facebook
YouTube
Instagram
Telegram
Ko kuma ku aiko mana da gyara ko shawara ta adireshinmu na email – Labarai24@yahoo.com

Ku shiga group dinmu don samun labaru kullum 👉 WhatsApp

Turawa Abokai

2 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan