Wani rahoto da Global Food Security Index suka fitar, wanda shafin 𝐔𝐧𝐢𝐪𝐮𝐞 𝐀𝐟𝐫𝐢𝐜𝐚 suka wallafa a shafinsu na Facebook ya bayyana jadawalin kasashe 10 wadanda suka fi wadatuwar abinci. Hakan yana nufin basu daga cikin kasashen da suke fuskantar barazanar yunwa ko kamfar abinci a kasar.
Abin mamakin shi ne duk da noman da ake tutiya da shi a Najeriya sai ga shi ta yi batan dabo a wannan jadawali ko me ya faru?

Ga lissafin kasashen ku duba yadda suke na 1-10.
1. South Africa🇿🇦 (67.03%)
2. Egypt🇪🇬 (64.05%)
3. Botswana🇧🇼 (63.80%)
4. Ghana🇬🇭 (62.80%)
5. Morocco🇲🇦 (62.80%)
Ku duba: Nigeria Ta Gaza Shiga Ƙasashe 10 Mafi Cigaba A Afrika, Duba Ƙasa 1 Ku Sha Mamaki
6. Tunisia🇹🇳 (60.10%)
7. Algeria🇩🇿 (59.80%)
8. Mali🇲🇱 (54.40%)
9. Senegal🇸🇳 (54.30%)
10. Cote d’Ivoire🇨🇮 (52.30)
Kuna iya bibiyarmu ta kafafen sada zumuntarmu a
Facebook
YouTube
Instagram
Telegram
Ko kuma ku aiko mana da gyara ko shawara ta adireshinmu na email – Labarai24@yahoo.com
Ku shiga group dinmu don samun labaru kullum 👉 WhatsApp