Obadiah Mailafia: Tsohon mataimakin shugaban CBN ya mutu

341

Wasu rahotanni daga birnin tarayya Abuja sun bayyana cewa tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya Dakta Obadia Mailafia ya mutu.

Obadia Mailafia ya mutu a asibitin ƙasa da ke Abuja yana da shekaru 64

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan