Oluchi Madubuike ta zama matar da tafi kowacce mace kyau a Najeriya

325

A bikin gasar Sarauniyar kyau da aka gudanar a hotel din Eko a yankin Victoria da ke jihar Lagos, Oluchi Madubuike ce ta zo ta ɗaya inda ta kasance mace mafi tsananin kyau a Najeriya, kuma ta wakilci dukkan matan Abuja a yayin wannan biki.

Oluchi Madubuike

Oluchi Madubuike dai ta doke Nyekachi Esther Douglas wadda ta rike kambun Sarauniyar kyau ta Najeriya har na tsawon shekaru biyu.

Oluchi Madubuike

Oluchi Madubuike ƙwararriyar ma’aikaciyar jinya ce wato Nurse da ta da ke zaune a Detroit da ke jihar Michigan, a ƙasar Amurka.

Kuna iya bibiyarmu ta kafafen sada zumuntarmu a

Facebook
YouTube
Instagram
Telegram
Ko kuma ku aiko mana da gyara ko shawara ta adireshinmu na email – Labarai24@yahoo.com

Ku shiga group dinmu don samun labaru kullum 👉 WhatsApp

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan