Manyan Dama-Daman Samar Da Wutar Lantarki A Afrika, Na Nigeria Yazo Na 9

548

Wutar lantarki a zamanin yanzu ta zamo wani bangare na cigaban rayuwar dan Adam, kama daga walwala, tattalin arziki da cigaban kasa.

Hanyoyin samar da wutar lantarki na da yawa, ciki har da wadda ake amfani da madatsan ruwa don samar da haske lantarkin. A nahiyar Afrika wannan fasaha ta amfani da madatsar ruwa ta samu karbuwa tun shekarun baya, duk da cewa yanzu haka cigaban duniya ya samar da wasu sabbin hanyoyin samar da wutar.

Yanzu haka manyan kasashe na amfani da fasahar makamashi ta Nokiliya da kuma hasken rana har ma da iska mai kadawa.

Daga cikin manyan madatsar ruwan da ake amfani da su don samar hasken wutar lantarki a Afrika Kainji Dam, Nigeria🇳🇬 na Najeriya yazo na 9 daga cikin manya 10 da AfricanInsyder suka rawaito.

Ga jerin yadda suke domin dubawa.

1. GERD, Ethiopia 🇪🇹
2. Aswan High Dam, Egypt🇪🇬
3. Julius Nyerere Hydropower Dam, 🇹🇿
4. Cahora Bassa Dam, Mozambique🇲🇿
5. Gibe III Dam, Ethiopia 🇪🇹


6. Inga Dam, DR Congo🇨🇩
7. Merowe Dam, Sudan🇸🇩
8. Akosombo Dam, Ghana🇬🇭
9. Kainji Dam, Nigeria🇳🇬
10. Tekeze Dam, Ethiopia🇪🇹

Kuna iya bibiyarmu ta kafafen sada zumuntarmu a

Facebook
YouTube
Instagram
Telegram
Ko kuma ku aiko mana da gyara ko shawara ta adireshinmu na email – Labarai24@yahoo.com

Ku shiga group dinmu don samun labaru kullum 👉 WhatsApp

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan