Matasan Shugabannin Ƙasashen Africa 5 Masu Jini a Jika

513

Yawancin shugabannin ƙasashen Afrika tsofaffi ne, haka ne ma yasa ake kallon nahiyar a matsayin mafi yawan shugabanni masu tarin shekaru da kuma jarabawar maƙalewa a karagar mulki.

amma kuma a ƴan shekarun nan an samu ƙasashe 5 da suka samu shugabanni waɗanda shekarunsu ba su kai 50 ba, amma 3 daga cikinsu Sojoji ne da suka yi juyin mulki.

1. Mai shekaru 37- Mahamat Idriss Deby | shugaban ƙasar Chad.

2. Mai shekaru 38- Assimi Goita | shugaban ƙasar Mali.

3. Mai shekaru 41- Mamady Doumbouya | shugaban ƙasar Guinea.

4. Mai shekaru 45- Abiy Ahmed | Firaministan Ethiopia.

5. Mai shekaru 47- Andry Rajoelina | shugaban ƙasar Madagascar.

Turawa Abokai

2 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan