NCCDC Ta Cafke Ƙasurgumin Mai Garkuwa Da Mutane
Hukumar tsaro ta The Nigeria Security and Civil Defence Corps, NSCDC, ta cafke wani ƙasurgumin mutum da ake haɗa baki da shi ana garkuwa da mutane a ƙwaryar birnin Inugu da kewaye.

Hukumar ta gano katinan ciran kuɗi na ATM har guda 2,100 a wajen mutumin, da kuma ƙullin wani abu da ake zaton wiwi ce da wata ƙaramar bindiga ƙirar pistol.

Jami’in Huɗɗa da Jama’a na Rundunar ‘Yan Sandan Inugu, Danny Manuel, ya bayyana ranar Lahadin da ta wuce cewa an cafke mutumin ne ranar 30 ga Disamba.

Mista Manuel, wanda Babban Sifirtandan ‘Yan Sanda ne ya ce

231
Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan