A wasu jihohin Najeriya masu amfani da layukan sadarwa na MTN na fuskantar matsala a lokacin da su ke buƙatar yin kira
Tuni dai ƴan Najeriya su ka fara yin korafi a shafukan sadarwa kan yadda layukan wayoyinsu na MTN suka daina aiki da yammacin ranar Lahadi, 9 ga watan Oktoba, 2021.
Layin sadarwa na MTN shi ne mafi shahara cikin layukan wayar sadarwa da aka fi amfani da shi a faɗin Najeriya.
Turawa Abokai