Daga yau Litinin, 1 ga Nuwamba, 2021, manhajar WhatsApp za ta daina aiki akan wasu miliyoyin wayoyi.
A ‘yan makonnin da suka wuce, jaridar UK Sun ta bada rahoton cewa wasu wayoyin iPhones da na Android za su daina WhatsApp kwata-kwata.
Kamfanoni ƙere-ƙere sukan daina amfani da tsaffin wayoyi.
Kamfanin Google ya hana taffin Android buɗe Gmail, YouTube da Taswirar Google, wato Google Maps.
A wani rahoto, jaridar ta UK Sun ta bada dalilan da suka sa kamfanonin waya suke tsayar da tsaffin wayoyi.
“Wani lokaci kawai saboda babu riba a riƙa amfani da tsaffin wayoyin iOS or Android.
“Wannan shi ne dalilin musamman idan ya zama mutane kaɗan ne suke amfani da waɗannan tsaffin wayoyin”, in ji rahoton.
Wayoyin da za su daina WhatsApp daga 1 ga Nuwamba, 2021 a cewar rahoton su ne.
Galaxy Trend Lite
Galaxy Trend II
Galaxy SII
Galaxy S3 mini
Galaxy Xcover 2
Galaxy Core
Galaxy Ace 2
Lucid 2
Optimus F7
Optimus F5
Optimus L3 II Dual
Optimus F5
Optimus L5
Best L5 II
Optimus L5 Dual
Best L3 II
Optimus L7
Optimus L7 II Dual
Best L7 II
Optimus F6, Enact
Optimus L4 II Dual
Optimus F3
Best L4 II
Best L2 II
Optimus Nitro HD
Optimus 4X HD
Optimus F3Q
ZTE V956
Grand X Quad V987
Grand Memo
Xperia Miro
Xperia Neo L
Xperia Arc S
Alcatel
Ascend G740
Ascend Mate
Ascend D Quad XL
Ascend D1 Quad XL
Ascend P1 S
Ascend D2
Archos 53 Platinum
HTC Desire 500
Caterpillar Cat B15
Wiko Cink Five
Wiko Darknight
Lenovo A820
UMi X2
Run F1
THL W8
iPhone SE
iPhone 6S
iPhone 6S Plus.