Khalifa Sanusi II ya koma karatun babban digiri na uku akan shari’ar musulunci

502

Tsohon sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya koma jami’ar Landan domin Karatun babban Digiri kan shari’ar musulunci.

Sarki Sanusi ya shaidawa jaridar PREMIUM TIMES cewa ya tattara yanzu zai koma Landan da zama saboda karatu.

Sarki Sanusi kwararren malamin addinin musulunci ne wanda yayi karatu masu zurfi kan addinin Islama.

Khalifa Sanusi ya yi karatu masu zurfi a harkar hadahadar kudi. Sannan kuma ya samu lambobin yabo na girmawa daga manyan jami’oin kasashen duniya.

Bayan tsige sarki Sanusi daga sarautar Kano, darikar Tijjaniya ta nada shi

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan