Tsohon gwamnan jihar Kano, kuma Sanata Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau ya kaiwa mai martaba Sarkin Zazzau Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli ziyara ta musamman a fadarsa da ke Zaria da ke jihar Kaduna.

Malam Ibrahim Shekarau wanda shi ke riƙe da sarautar Sardaunan Kano, ya gabatar da Al- ƙur’ani mai girma ga Sarkin a lokacin ziyarar.

Turawa Abokai