Neymar ya fi Messi da Cristiano -iya taka leda – Cafu

469

Tsohon ɗan ƙwallon ƙafar Brazil, Cafu, ya bayyana cewa Neymar, da ya ke taka leda a ƙasarsa da kuma PSG ya fi abokin taka ledarsa ɗan Argentina, Lionel Messi da Cristiano Ronaldo na Portugal da Manchester United.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan