Kotu Ta Sauke Abdullahi Abbas Daga Shugabancin APC Ta Kano

613

Wata Babbar Kotun Tarayya, Abuja, ta soke zaɓen da aka yi wa Abdullahi Abbas a matsayin Shugaban Jam’iyyar APC.

Gwamnan Jihar Kano ne ya jagoranci zaɓen da aka yi wa Abdullahi Abbas a matsayin Shugaban APC.
Alƙalin Kotun, Mai Shari’a Hamza Muazu, ta tabbatar da zaɓen da tsagin Malam Ibrahim Shekarau suka yi wa Danzago.


Mai Shari’a Hamza ya ce tsagin su Shekarau mai taken “G-7” ya gudanar da zaɓe da ya samu sa hannun wani kwamitin APC mai wakilai bakwai.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan