COVID -19: An samu nau’in cutar korona samfurin Omicron a Najeriya

130

Hukumar da ke dakile cutuka masu yaduwa ta Najeriya ta tabbatar da samun bullar sabon na’uin cutar korona na Omicron a kasar. a karon farko tun bayan gano cutar mako guda da ya gabata.

Hukumar ta NCDC a shafinta na intanet ta ce mutanen sun je kasar Afrika ta Kudu, inda aka fara gano cutar.

Wannan dai na zuwa a dai-dai lokacin da kasar ke aiwatar da dokar hana ma’aikatan gwamnati wadanda ba a yi wa allurar riga-kafin korona ba shiga gine-ginen gwamnati.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan