Jihohi 7 ne Kaɗai ke da Tsafta a Nijeriya, Sauran 30 duk Ƙazamai ne

306

Wani bincike da National Technical Study Group for Nation’s Cleanliness ta gudanar ya gano cewa, jihohi 30 a Nijeriya duk ƙazamai ne.

Inda jihohin Kaduna, Bauchi, Cross River, Abuja, Legas, Ebonyi, da Akwa-Ibom ne kawai ke da tsafta.

Rahoton yace abin takaici ne yanda Nijeriya ta zarta ƙasashen India da China da suka nunka ta yawan mutane sosai a wajan rashin tsafta.

Ƙungiyar tace akwai damuwa sosai akan wannan lamari inda ta bayar da shawarar ɗaukar matakin da ya dace.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan