Siyasar Kano: Engr. Abba Kabiru Yusuf ya fice daga jam’iyyar PDP

1327

Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Kano a zaɓen shekarar 2015 Injiniya Abba Kabiru Yusuf ya fice daga jami’yyar PDP inda ya koma sabuwar jam’iyyar NNPP.

Abba Gida – Gida ya sanar da ficewarsa ne daga jami’yyar PDP a wani taro a ofishinsa da ke mazaɓar Diso da ke yankin ƙaramar hukumar Gwale a jihar Kano.

Muna tafe da cikakken rahoton…

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan