Sanatan Abuja ya zama shugaban marasa rinjaye na majalissar dattawa

184

Sanata Phillip Aduda da ya ke wakiltar mutanen Abuja a ƙarƙashin tutar jam’iyyar PDP ya zama shugaban marasa rinjaye.

Sanata Phillip Aduda

Aduda ya samu mukamin ne bayan da uwar Jam’iyyar PDP ta gabatar da sunansa a wata wasika da ta aikawa shugaban majalisar Lawan Ahmed ta hannun sakataren jam’iyyar, sanata Sam anyanwu.

shugaban majalissar ne ya karanta wasiƙar a zaman da ya guda na.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan