Tafiye-Tafiye Mafiya Nisa A Jirgin Sama A Duniya

369

Jirgin sama abin hawa ne da babu wani abin hawa da ya fi shi sauri a cikin dukkan ababen hawa da ake da su a faɗin duniyar nan.

A cikin sa’a 4, jirgin sama zai iya yin tafiyar da mota za ta shafe kwanaki tana yi.

Amma duk da saurin da jirgin sama yake da shi, akwai wasu tafiye-tafiye da sai ya shafe sa’o’i kusan 20 a Sararin Subhana kafin ya je inda zai je.

Labarai24 ta tsakuro muku wasu daga cikin irin waɗannan tafiye-tafiye da adadin sa’o’in da jirgin sama ke shafewa a kowace tafiya.

New York (JFK) zuwa Singapore (SIN)
Kamfanin Jirgi: Singapore Airlines
Nisa: Mil 9,537
Tsawon Lokaci: Sa’o’i 18 da minti 40

Auckland (AKL) zuwa Doha (DOH)
Kamfanin Jirgi: Qatar Airways
Nisa: Mil 9,032
Tsawon Lokaci: Sa’a 18 da minti 5

Perth (PER) zuwa London (LHR)
Kamfanin Jirgi: Qantas
Nisa: Mil 9,010 miles
Tsawon Lokaci: Sa’a: 17 da minti 1

Auckland (AKL) zuwa Dubai (DXB)
Kamfanin Jirgi: Emirates
Nisa: Mil 8,824
Tsawon Lokaci: Sa’a: 17 da minti 5

Los Angeles (LAX) zuwa Singapore (SIN)
Kamfanin Jirgi: Singapore Airlines
Nisa: Mil 8,770
Tsawon Lokaci: Sa’a 17 da minti 50

San Francisco (SFO) zuwa Bangalore (BLR)
Kamfanin Jirgi: United Airlines
Nisa: Mil 8,701
Tsawon Lokaci: Sa’a 17 da minti 25

Houston (IAH) zuwa Sydney (SYD)
Kamfanin Jirgi: United Airlines
Nisa: Mil 8,596
Tsawon Lokaci: Sa’a 17 da minti 45

Dallas/Fort Worth (DFW) zuwa Sydney (SYD)
Kamfanin Jirgi: Qantas
Nisa: Mil 8,578
Tsawon Lokaci: Sa’a 17 da minti

New York (JFK) zuwa Manila (MNL)
Kamfanin Jirgi: Philippine Airlines
Nisa: Mil 8,520
Tsawon Lokaci: Sa’a 16 da minti 55

San Francisco (SFO) zuwa Singapore (SIN)
Kamfanin Jirgi: Singapore Airlines da United Airlines
Nisa: Mil 8,446
Tsawon Lokaci: Sa’a 17, ko sa’a 17 da minti 35

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan