Home / Featured

Featured

Featured posts

Sharhi: Za a iya sace kowa a Arewa?

Ba mamaki a iya sace kowa musamman in dai mutum na yawo a sassan arewacin Nijeriya da dare ne ko ma da rana tsaka. Wannan lamari na satar mutane don neman kuɗin fansa ta zama babbar masana’antar samun kuɗaɗe ga miyagun irin daji dama watakila wasu a cikin gari. Wata …

Read More »

Wasiƙa zuwa ga marigayi Malam Umaru Musa Yar’adua

Bayan gaisuwa tare da fatan kana cikin dausayin rahamar ubangiji, Allah ya sa haka Amin. A yau 5 ga watan Mayun shekarar 2021 ka ke cika shekaru 11 da amsa kiran mahaliccinmu. Tabbas ƴan Najeriya mun yi rashin nagartaccen shugaba, adali, mutum mai gaskiya da ƙoƙarin kamanta ta, shugaba masanin …

Read More »

Kanywood: Lalacewar Fina- Finai, Laifin Waye?

“Bala Ana’s babinlata kunyi kuskuren barin Jahilai su jagoranci wasan kwaikwaiyo a camfanin kanny wood .Kamata mutane ire iren ku kamar Kai , da Gidan dabino , Maje elhajji da sauran su ma wallafa su ku kasance jagorori wajen gabatar da shirye shiryen kanny wood ba Bata gari ba .Wlh …

Read More »

Ƙalubalen Tsaro: Ƙasar Chadi da Najeriya

JIYA shugaban kasa Muhammad Buhari ya nuna kaduwa da damuwa bisa kisan da ‘yan tawayen kasar CHADI suka yi wa Marshall Idris Derby Itno. Akwai damuwa kwarai ga Najeriya. Kasar CHADI tana taka muhimmiyar rawa a harkar tsaro na Najeriya. Kisan da aka yi wa Idris Derby tashin hankali ne …

Read More »

Marshal Idriss Déby Itno: Makashin Maza

Amurka ta san abinda zai faru a Chadi tuntuni shi yasa a makon da ya gabat suka gargadi dukkan ‘yan kasarsu da su fice daga Ndjamena domin gudun abinda zai je yazo. A takaice dai Amurka suna da masaniyar karshen abibda zai faru da Shugaba Daby. Domin yadda ya fito …

Read More »