Home / Rayuwa

Rayuwa

Rayuwa

Mahaifiyar Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero Ta Rasu

Mahaifiyar Sarkunan Kano da na Bichi, Aminu Ado Bayero da Nasiru Ado Bayero, Maryam Ado Bayero ta rasu. Marigayiyar ta rasu ne a Misra ranar Asabar, kamar yadda wata sanarwa daga shafin Facebook na Masarautar Kano ta bayyana. Sanarwar ta ce a nan gaba za a sanar da lokacin da …

Read More »

Yadda Na Tsira A Haɗarin Jirgin Sama A 1996— Ganduje

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje of Kano State, ya bada labarin yadda ya tsira a haɗarin jirgin saman da ya yi sanadiyyar rasuwar tsohon Gwamnan Soja na jihar, Kanar Abdullahi Wase da wasu jami’an gwamnatin jihar. Gwamna Ganduje ya bayyana haka ne ranar Alhamis lokacin da ya karɓi baƙuncin Jakadar …

Read More »