An Harbe Mutumin Da Ya Sace Ɗaliban Ƙanƙara Har Lahira

An harbe Auwal Daudawa, mutumin da ya taka muhimmiyar rawa a wajen yin garkuwa da ɗaliban Makarantar Sakandaren Kimiyya, Ƙanƙara, har 300. An kashe Daudawa ne kwana huɗu bayan ya ce ya tuba daga garkuwa da mutane. Wasu majiyoyi masu ƙarfi sun shaida wa jaridar Daily Trust Saturday cewa an …

Read More »

An Kashe Mutumin Da Ya Sace Ɗaliban Ƙanƙara Har Lahira

An Harbe Mutumin Da Ya Sace Ɗaliban Ƙanƙara Har LahiraAn harbe Auwal Daudawa, mutumin da ya taka muhimmiyar rawa a wajen yin garkuwa da ɗaliban Makarantar Sakandaren Kimiyya, Ƙanƙara, har 300. An kashe Daudawa ne kwana huɗu bayan ya ce ya tuba daga garkuwa da mutane. Wasu majiyoyi masu ƙarfi …

Read More »