Gida Tags Abduljabbar

Tag: Abduljabbar

Zargin Ɓatanci: Abduljabbar Ya Roƙi A Sauya Masa Kotu

Abduljabbar Nasiru Kabara ya roƙi Babbar Kotun Shari'ar Kano dake sauraron ƙarar da gwamnatin jihar Kano ta shigar da ta mayar da...

Shari’ar Abduljabbar Ta Daina Jan Hankalin Jama’a

Shari'ar Abduljabbar Ta Daina Ɗaukar Hankalin Jama'aBabbar Kotun Shari'a, Kano, ta sa ranar 3 ga Maris, 2022, a matsayin ranar da Abduljabbar...

Abduljabbar: ‘Ya’yan Sheikh Nasiru Kabara Sun Rubuta Wasiƙa Zuwa Buhari

Abduljabbar: 'Ya'yan Sheikh Nasiru Kabara Sun Rubuta Wasiƙa Zuwa Buhari Wasu daga cikin iyalan Shugaban Ɗariƙar Ƙadiriyya ta Afirka,...

Ganduje Ya Alaƙanta Ni Da Boko Haram Da Maitatsine – Abduljabbar

Lauyoyin Abduljabbar Nasiru Kabara sun zargi Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da alaƙanta Abduljabbar ɗin da Maitatsine da kuma ƙungiyar 'yan...

‘Yan Shi’a Sun Buƙaci Ganduje Ya Saki Abduljabbar

Ƙungiyar Islamic Movement of Nigeria, IMN, da aka fi sani da Sh'ia, ta yi kira ga Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje,...

Abduljabbar Bai Cika Sharaɗan Tuba Ba – Ganduje

Gwamnatin jihar Kano ta ce Abdulljabbar Nasiru Kabara bai nemi afuwa ba game da kalaman ɓatanci da ya yi ga Annabi Muhammad...

Ɗaliban Abduljabbar Sun Sa Ya Nemi Afuwa Game Da Kalamansa

Abduljabbar Nasiru Kabara ya nemi afuwa tare da janye kalamansa game da Annabi Muhammadu SAW. Abduljabbar ya bayyana haka...

AbdulJabbar Nasiru Kabara Ya Bayar Da Haƙuri Bisa Wani Sharaɗi Guda

A cikin jawabin Malamin ya mayar da hankali wajen neman afuwar Allah subhanahu wata'ala. Inda yake bayyana cewa "INDAI...

Ban Gamsu Da Yadda Aka Gudanar Da Muƙabala Ba – Abduljabbar

Abduljabbar Nasiru Kabara ya ce bai gamsu da muƙabalar da aka yi ba tsakaninsa da malaman Kano. A yau...

Kotu Ta Dakatar Da Ganduje Shirya Muƙabala Da Abduljabbar

Kotun Majistire Mai Lamba 12, Gidan Murtal, Jihar Kano, ta dakatar da Gwamnatin Jihar Kano shirya muƙabala tsakanin Abduljabbar Nasiru Kabara da...