Gida Tags Abuja

Tag: Abuja

An gudanar da zanga-zangar neman a saki Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara

Wasu yan Shi'a sun gudanar da zanga-zanga a babban masallacin kasa da ke birnin tarayya Abuja domin nuna adawa da hukuncin da...

Shugaba Buhari ya yi alkawarin inganta rayuwar ƴan sandan Najeriya

Shugaba Muhammadu Buhari ya sanar da aniyar gwamnatinsa ta inganta aiki da rayuwar 'yan sandan Najeriya. Sanarwar da mai...

Galaxy Backbone ya gana da ƴan kasuwar Kano don bunƙasa kasuwanci...

Kamfanin Galaxy Backbone mai bunƙasa fasahar sadarwa a Najeriya, ya yi wata ganawa ta musamman da wasu daga cikin shugabannin ƴan kasuwar...

Kotu ta ɗaure tsohon shugaban jami’ar Gusau shekara 35 a gidan...

Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja ta yanke wa tsohon shugaban jami’ar tarayya da ke Gusau, Farfesa Magaji Garba...

Gwamantin tarayya za ta ƙara farashin tikitin jirgin ƙasan Abuja zuwa...

Ministan sufuri na Najeriya Mu’azu Sambo ya ce za a yi ƙarin kuɗin tikitin jirgin ƙasan da ke zirga-zirga tsakanin babban birnin...

Dalilan da ya sa kamfanoni su ka yi ƙarin kuɗin ruwan...

Kungiyar masu samar da ruwan sha a roba ko leda a Najeriya sun sanar da anniyarsu ta karin kudin ruwa daga naira...

Mutum 17 sun mutu a wani mummunan hatsarin mota a Abuja

Kimanin fasinjoji 17 ne suka kone kurmus bayan motarsu ta yi hatsari wadda ta taso daga jihar Gombe domin zuwa jihar Lagos...

An Garzaya Da Aisha Buhari Asibiti

An garzaya da Aisha Buhari, Uwargidan Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, asibiti, sakamakon samun targaɗe da ta yi a ƙafa.

Ƙasar Amurka ta ware Dala miliyan 50 saboda zaɓen Najeriya

Ƙasar Amurka ta ware Dala miliyan 50 domin tallafa wa Najeriya gudanar da zaɓen shugaban kasa a shekara mai zuwa.

Ana ci gaba da alhinin rasuwar Mohammed Isa a shafukan intanet

A safiyar yau Asabar shafukan sadarwa na zamani musamman Facebook su ka cika da labarin rasuwar Malam Mohammed Isa, inda ƴan uwa...