Gida Tags ADAMAWA

Tag: ADAMAWA

Najeriya A Hannun Ƴan Bindiga: Yan Bindiga sun ƙwace iko da...

Mazauna kauyukan Kwapre da Dabna na Karamar Hukumar Hong a Jihar Adamawa sun rika barin gidajensu don neman mafaka saboda yawaitar hare-haren...

Gwamna Ahmadu Fintiri zai gina Titi mai tsahon kilomita 6 akan...

Gwamnatin Jihar Adamawa ta amince da kashe Naira Biliyan 3 da Miliyan 400 wajen gina titin a Mubi mai nisan Kilomita 6.8...

Lamiɗon Adamawa ya warware naɗin wani Hakimi akan ya soki Gwamna...

Lamiɗon Adamawa Muhammadu Barkinɗo ya warware naɗin ɗaya daga cikin masu rawanin jihar, saboda ya ce watandar motocin da Gwamna Ahmadu Fintiri...

Ana ci gaba da alhinin rasuwar Sani Abdullahi Ruba a shafukan...

A yammacin yau Alhamis shafukan sadarwa na zamani musamman Facebook su ka cika da labarin rasuwar Sani Abdullahi Ruba, inda ƴan uwa...

Son kawo sauyi a ɗariƙar Tijjaniya ya sa na karbi Khalifanci...

Tsohon Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II na II, ya ce ya karbi Khalifancin Darikar Tijjaniyya ne domin yi wa tafiyar gyara...

An Gano Shanun Sata 11 A Hannun Kansila Mai Ci A...

Rundunar 'Yan Sanda a jihar Adamawa ta ce ta gano shanun sata 11 daga hannun wani kansila mai ci a ci gaba...

Jami’ar Atiku, AUN, Ta Kori Ma’aikata 400

Jami'ar American University of Nigeria, Yola, Adamawa, ta kori kimanin ma'aikatanta 400. Majiyarmu ta bada rahoton cewa tsohon Mataimakin...

Ƴan Bindiga Sun Sace Mutum Shida A Jihar Adamawa

Wasu ƴan bindiga sun sace mutane 6 a jihar Adamawa, a wani kauye da ke kusa da kan iyakan kasar nan da...

Mahaifin Gwamna Fintiri na Adamawa ya rasu

Alhaji Umaru Badami, mahaifin Gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa ya rasu. Mista Badami, ɗan shekara 82, ya rasu ne...

Sabon Gwamnan Adamawa ya fara naɗe-naɗen muƙamai

Sabon Gwamnan Jihar Adamawa da ya sha rantsuwar kama aiki jiya, Ahmadu Umaru Fintiri ya naɗa Alhaji Ahmad Bashir a matsayin Sakataren...