Gida Tags Afghanistan

Tag: Afghanistan

Taliban Ta Zartar Da Hukuncin Bulala Ga Mutane 12

'Yan Taliban a Afghanistan sun yi wa mutane 12 bulala, ciki har da mata uku a gaban dubban mutane masu kallo a...

‘Yan Taliban Sun Lakaɗa Wa Mata Masu Zanga-Zanga Duka

Mayaƙan Taliban sun yi harbi a iska tare da dukan wasu mata da suka fito suna zanga-zanga a babban birnin ƙasar, Kabul.

Rashin Tsayar Da Gemu A Afghanistan Ka Iya Sa Mutum Ya...

Hukumomi a Afghanistan sun fara tilasta wa ma'aikatan gwamnati tsayar da gemu da kuma sanya sutura irin ta addinin Musulunci.

Najeriya Ta Ba Afghanistan Tallafin Miliyan N500

Sakatare Janar na Ƙungiyar Ƙasashen Musulmi OIC, Hissein Brahim Taha, ya yaba da tallafin naira miliyan N500, kimanin dalar Amurka miliyan N$1...

Fitila: Manyan Abubuwan Da Suka Faru A Duniya A 2021

Wannan makwon bari mu yi duba da waiwaye kan wasu manyan al’amura da suka faru a shekarar da muka yi bankwana da...

Ban fahimci haka aure ya ke ba sai da na shiga...

Kasa da mako guda da yin aurenta, fitacciyar mai fafutika kan ilimin 'ya'ya mata kuma wadda ta dauki kyautar Nobel ta zaman...

Fitila: Manyan Rahotannin Makon Jiya Da Ya Kamata Ku Karanta

Wannan gagarumin hari dai da ya dugunzuma jama’a sannna ya haifar da razani a zukatun al’umma ganin irin girman gurin da ‘yan bindigar suka kai harin. Masana harkokin tsaro da masu sharhi kan al’amuran yau da kullum sun tofa albarkacin bakinsu game da harin da aka kai. Masanan wadanda sun dade suna kiraye-kiraye ga gwamnati kan ta tashi tsaye ta dauki mataki kafin abin yafi karfin ta suna ganin dai yanzu al’amarin ya gagari kwandila.

Fitila: Sukuwa Da Zamiyar Yan Jarida A Makon Jiya

hankalin al’umma musamman musulmai yan Arewa, wannan abu ya ta da hankali duk wani mai sauran tausayi a zuciyarsa.

Afghanistan: Ƙasar Da Aka Fi Noman Wiwi A Duniya, Ƙasar Da...

Afghanistan ƙasa ce da take a Tsakiya da Kudancin nahiyar Asiya, ƙasa ce mai tarin duwatsu kuma ba ta yi iyaka da...

Za’a Gudanar Da Jarrabawar Tantance Imani A Sweden

Ƙasar Sweden ta yanke shawarar gudanar da Jarrabawar tantance Imani dominn tantance Kiristan Gaskiya da kuma Baragurbi a sahun dubban 'yan Afganistan da suka...