Gida Tags Aisha Buhari

Tag: Aisha Buhari

Ana Zargin Aisha Buhari Da Yin Garkuwa Da Hadimarta

Zainab Kassim ta maka uwargidan Shugaban Ƙasa, Aisha Buhari a kotu bisa zargin ta da yin garkuwa da ita da kuma cin...

Yadda Aisha Buhari Ke Ci Gaba Da Murƙushe Masu Sukar Ta

'Yan sanda sun cafke wasu ƙarin mutum uku da suke zargi da sukar Uwargidan shugaban Ƙasa, Aisha Buhari. Idan...

Daga Karshe Dai Kotu Ta Aika Aminu Mohammed Gidan Yari

An gabatar da Aminu Muhammad, ɗalibin nan da ake zargi da cin mutuncin matar Shugaban Ƙasa, Aisha Buhari gaban kotu ranar Talata.

An Lakaɗa Min Uban Duka Kafin A Kai Ni Wajen Aisha...

Aminu Mohammed, ɗaliban Jami'ar Tarayya ta Dutse, FUD, da jami'an tsaro suka kama bisa zargin sa da sukar Aisha Buhari, ya ce...

Iyayen Aminu Adamu Sun Nemi Afuwar A’isha Buhari

Iyayen Aminu Adamu Mohammed, ɗalibin jami’ar nan da ake zargi da cin zarafin Uwargidan Shugaban Ƙasa, A'isha Buhari, sun nemi ta yafe...

Soshiyal Media A Arewa: Aisha Buhari da Aminu Adamu

Ya zama wajibi in yi rubutun nan saboda abinda na yi karo da shi a awa 24 da suka wuce game da...

An Garzaya Da Aisha Buhari Asibiti

An garzaya da Aisha Buhari, Uwargidan Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, asibiti, sakamakon samun targaɗe da ta yi a ƙafa.

Iyalan shugaban Najeriya na murnar kammala karatun matar Yusuf Buhari

Uwargidan shugaban Najeriya, Aisha Muhammadu Buhari ta taya surukarta, Zahra Nasir Bayero murnar kammala karatun digirinta na farko daga jami'ar Surrey da...

Zaman Lafiya Da Ƙaruwar Arziki: Aisha Buhari ta buƙaci a yiwa...

Uwargidan shugaban ƙasa, Hajiya Aisha Buhari, ta buƙaci da a yi wa Najeriya addu’a tana mai tunatar da cewa Allah ne kadai...

Aisha Buhari Ta Gina Wa Marasa Gata Makaranta A Borno

Mai ɗakin Shugaban Najeriya, Aisha Muhammadu Buhari, ta naɗa tsohon Gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, a matsayin Shugaban Hukumar Amintattau na kwalejin...