Gida Tags Albashi

Tag: Albashi

Gabatar Da Kasafin Kudi: Ina son barin abin tarihi a Najeriya...

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce gwamnatinsa na son barin abin tarihi a kasar fiye da yadda ya same ta a...

Likita ɗaya ne ke duba marasa lafiya 16,529 a Kano –...

Wata kwararriyar likitar kananan yara a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano da ke Kano, Dokta Hadiza Ashiru Usman, ta ce akalla likita...

Rashin Biyan Albashi: Ma’aikatan gidan rediyon Liberty a Kano na cigaba...

Wani rahoto da jaridar Nigerian Tracker da ake wallafawa a intanet ya bayyana cewa kimanin shugabanni bakwai da ke jagorantar ɓangarori daban-daban...

Yau ce ranar ma’aikata ta duniya: Ma’aikata a Kano sun koka...

A yau ne ma’aikatan Najeriya su ka bi sahun sauran ma’aikata a ƙasashen Duniya, domin bikin Ranar Ma’aikata. Bikin na yau dai...

Yajin Aikin ASUU: Gwamnatin Najeriya ta daina biyan malaman jami’a albashi

Rahotanni na cewa gwamnatin tarayyar Najeriya ta fara aiwatar da tsarin nan na 'babu aiki, babu albashi'...

Gwamna El-rufa ya gaza biyan sababbin malaman makaranta albashin watanni 9

Sabbin Malaman makarantar sakandare da gwamnatin jihar Kaduna ta dauka tun a watan yulin shekarar 2021, sun koka kan yadda gwamnatin ta...

Yankewa Ma’aikata Albashi: Buɗaɗɗiyar wasika zuwa ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje

Da farko ba zan ce ya rana ba, sai dai in ce yaya aiki? Saboda kai na ka aikin a cikin inuwa...

Yajin Aikin Malaman Jami’o’i A Najeriya: Ɗalibai sun fara zanga-zangar lumana...

Ƙungiyar ɗalibai ta ƙasa (NANS) reshen jihar Kano, sun gudanar da wata zanga-zangar lumana a birnin Kano da ke arewacin Najeriya, domin...

Malaman jami’o’i a Najeriya sun fara yajin aiki na gargaɗi

Bayan kwashe awanni ta na tattaunawa a kan yadda za ta ɓullo wa lamarin rikicin ta da Gwamnatin Tarayya, Ƙungiyar Malaman Jami'a...

Ma’aikatan lafiya a Jigawa sun koka kan yadda Badaru ya gaza...

Wasu rahotanni daga jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya sun bayyana cewa gwamnatin jihar ta gaza biyan sababbin ma'aikatan jinya (Nurses) da...