Gida Tags Almajirai

Tag: Almajirai

Hannunka Mai Sanda: Gaskiya fa Almajirai ne kaɗai matsalar Arewacin Najeriya

Almajirai sune matsala mana. Su suke wawashe dukiyar al’umma kuma sune suke bawa yaran talakawa kwaya don su yi ta’addanci.

Majalisar Dokokin Kwara Ta Yi Kira Da A Kwashe Almajirai A...

Majalisar Kwara Na Yunƙurin Kwashe Almajirai Daga JiharMajalisar Dokokin Jihar Kwara ta yi kira ga gwamnatin jihar da ta kwashe almajirai da...

Ko Alarammomi Masu Almajirai Su Bar Kaduna Ko In Kore Su—...

Nasir El-Rufai, Gwamnan jihar Kaduna, ya buƙaci masu makarantun almajirai da su tashi su bar jihar. Gwamnan ya bayyana...

Za Mu Raba Titunan Kano Da Almajirai- Hisbah

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta cafke almajirai 648 a birnin Kano daga Fabrairu zuwa yanzu sakamakon karya dokar hana barace-barace ta...

Za Mu Fara Ɗaure Iyaye Masu Sa ‘Ya’yansu Makarantar Allo- El-Rufa’i

Gwamna Nasir El-Rufa'i na jihar Kaduna ya yi gargaɗin cewa iyayen da suke sa 'ya'yansu a makarantar Allo a za su iya...

Dakile Bara A Arewa – Gwamnoni sun Bar Jaki Suna Dukan...

Kasar Najeriya na bukatar gudunmuwar kowa wajan cigaban kasa, almajirai kan taimaka a nasu bangaran wajan cigaban kasar nan da ake son daurata akan hanyar kere-kere da noma. Kamar yadda gwamnati ta san kowace tsangaya zata iyama makarantun allo rijista gami da dora su bisa tsarin da zai inganta makarantun ba kuma illa bane inda an iyakancema makarantun yawan daliban da za su dauka domin gudanar da tsare tsare masu inganci.

El-Rufa’i Ya Kama Malami Da Ya Ajiye Mata A Matsayin Almajirai

Gwamnatin jihar Kaduna ta kama wani malami, Aliyu Maikwari a Zariya bisa zargin sa da ajiye 'ya'ya mata a makarantarsa ta Allo,...

Ilimi Kyauta: Ganduje Zai Mayar Da Almajirai 1,595 Garuruwansu Na Asali

Gwamnatin jihar Kano na shirin fara rage yawan almajirai a makarantun Tsangaya. Tuni an kammala shirye-shiryen fara mayar da...