Tag: Almajiri
Ba Zan Numfasa Ba Har Sai Na Tabbatar An Mayar Da...
Ranar 26 ga Afrilun 2020 kashin farko na Almajiran da aka mayar sun kai 279, a cikin su an kai 243 jihohinsu kamar Bauchi da Kano da Kaduna sai kuma 36 da aka mayar ƙananan hukumomin su na Wase da Kanam a jihar ta Filato.
Wata Mata Ta Maka Mijinta A Kotu Saboda Ya Tura ...
Wata mata mai suna Jamila Abubakar ta maka tsohon mijin ta Isah Aliyu a kotu dake magajin Gari, Kaduna saboda tura ‘ya’yan su makarantar...
Al’majirci: Mathew Kukah ba shi da Laifi (2)
Dokar gwamnatin tarayya ta shekarar 2004 ta ilimin bai-daya ta baude kofa yadda aka shigar da gwamnatin tarayya wajen tallafawa karatun almajiranci. Ilimi wajibi...