Tag: Amurka
Jami’a A Amurka Ta Kori Malama Da Ta Zana Wa Ɗalibai...
Jami'ar Hamline, Amurka, ta kori wata malama mai suna Farfesa Erika López-Prater, bayan ta nuna wa ɗalibai zanen Fiyayyen Halitta, Annabi Muhammad...
Tsananin Sanyi Da Dusar Ƙanƙara Na Ci Gaba Da Kashe Mutane...
Tsananin sanyi da dusar ƙanƙara a Amurka na ci gaba da sanadiyyar mutuwar mutane a ƙasar.
Rahotanni sun ce...
Tsananin Sanyi A Amurka Ya Tilasta Jama’a Fara Ƙona Tufafinsu Don...
Wasu Amurkawa A Dakota ta Kudu, sun fara ƙona tufafinsu don jin ɗumi bayan da man fetur ya ƙare, kuma dusar ƙanƙara...
Daga Ƙarshe Dai Amurka Ta Halatta Auren Jinsi
Shugaban Amurka, Joe Biden, ya rattaba hannu akan dokar da ta halasta auren jinsi a ƙasar.
Ɗimbin Amurkawa ne...
Yadda Manajan Kanti A Amurka Ya Harbe Mutum 10 Har Lahira
A ranar Talata ne wani ɗan bindiga daɗi a ya kashe aƙalla mutum 10 a Kantin Walmart dake Chesapeake, a Jihar Virginia,...
Donald Trump Zai Sake Tsayawa Takarar Shugaban Amurka
Tsohon Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, zai sake tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2024.
"Don mayar da Amurka...
Ƙasar Amurka ta ware Dala miliyan 50 saboda zaɓen Najeriya
Ƙasar Amurka ta ware Dala miliyan 50 domin tallafa wa Najeriya gudanar da zaɓen shugaban kasa a shekara mai zuwa.
Ana Zargin Tinubu Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi Da Halatta Kuɗin Haram
Wata kotu a Amurka tana zargin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu da laifin safarar miyagun ƙwayoyi da...
Alƙa’ida Ta Rubuta Littafi Kan Yadda Ta Kai Wa Amurka Hari...
Ƙungiyar Alƙa'ida ta saki wani littafi da wani babban jami'inta ya rubuta wanda ya yi bayani irin shirye-shiryen da ta yi kafin...
Shin ko ka Taɓa jin Labarin Ambasada John Mamman Garba, ɗan...
Shine ɗan Nijeriya na farko da ya riƙe muƙamin Executive Director a Bankin Duniya (World Bank) dake birnin Washington DC.