Gida Tags APC

Tag: APC

Takarar Shugaban Majalisar Dattijai: Sanatocin PDP sun bayyana wanda za su...

Sabbin sanatoci da aka zaɓa a ƙarƙashin tutar jam'iyyar PDP sun yi watsi da takarar Sanata Ahmad Lawan a matsayin Shugaban Majalisar...

Ko mene ne martanin Atiku game da iƙirarin da APC ta...

Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP a zaɓen shugaban ƙasa na watan Fabrairun 2019, Atiku Abubakar ya ce kasancewarsa ɗan Najeriya...

Ana sa ran Gwamnan Bauchi zai samu babban muƙami

Ana sa ran Gwamanan Jihar Bauchi mai barin gado, Mohammed Abubakar zai iya samun muƙamin minista a Gwamnatin Tarayya biyo bayan kayi...

‘Yan takarar da suka ci zaɓe a APC a Zamfara sun...

'Yan takarar da suka lashe zaɓe a APC a jihar Zamfara sun ga samu sun ga rashi domin kuwa Hukumar Zaɓe Mai...

Ko kun san ya aka yi Ganduje ya ci zaɓe?

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC ta bayyana Gwamna Jihar Kano mai ci, Dakta Abdullahi Umar...

Sake zabe a wasu wurare a Kano: Bashir Tofa ya ja...

Shahararren dan siyasar nan na Najeriya, Alhaji Bashir Othman Tofa ya yi kira ga manyan 'yan takarar gwamnan Kano da su rungumi kaddara ga...

Ko Kunsan Sabon Zargin da PDP Ta Yiwa Buhari da APC?

Jam’iyyar PDP ta zargi gwamnatin tarayya da jam’iyyar APC da shirin yin amfani da sojoji da sauran jami’an tsaro wurin tsorata mutane a ...

Babu Wani Umarnin Kotu Da Ya Hana Mu Sake Zaɓe na...

Kwamishinan zabe na jihar, Barr. Kassim Gaidam ne ya bayyana haka a jiya alhamis, 14 ga watan maris a lokacin da yake mayar da...

Zaɓen gwamnan Kano da ba a kammala ba: Abdullahi Abbas ya...

Jaridar Premium Times ta wallafa wani labari dake cewa Shugaban Jam'iyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas ya bayyana a wani faifan bidiyo, inda...