Gida Tags APC

Tag: APC

Buhari ne ya hana mu saka sunan Osinbajo a kwamitin yaƙin...

Jam'iyyar APC ta yi ƙarin haske kan dalilin da ya sa ba a saka sunan mataimakin shugaban ƙasar Farfesa Yemi Osinbajo ba...

2023: Yakubu Dogara ya buƙaci kiristocin Najeriya da su ƙauracewa zaɓen...

Tsohon kakakin majalisar wakilan Najeriya, Yakubu Dogara ya yi kira ga daukacin al'ummar kiristocin Najeriya da su ƙauracewa zaɓen jam'iyyar APC a...

2023: Ganduje Na Shirin Ƙwace Wa Al’umma Katinan Zaɓe— NNPP

Jam'iyyar NNPP a jihar Kano ta yi zargin cewa jam'iyyar APC mai mulki a jihar na shirin ƙwace katinan zaɓe na al'ummar...

Gwamna Badaru Abubakar ya fi baiwa Kiristoci kwangila akan Musulmi –...

Jaridar Premium Times ta rawaito cewa wani jigo a jam'iyyar APC reshen jihar Jihar Jigawa, mai suna Isah Muhammad Gerawa, ya bayyana...

Kotu a Kano ta aike da Kansila gidan yari bisa laifin...

Kotun majistare, mai lamba 61 da ke zaman ta a unguwar Mariri a Kano, ƙarƙashin mai Shari’ah Salisu Idris Sallama, ta aike...

A shirye mu ke da mu koma bakin aiki — ASUU

Shugaban ƙungiyar malaman jami’o’i a Najeriya, ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke ya bayyana cewa ƙungiyar a shirye take ta kawo karshen yajin aikin...

Mazaɓar Gezawa Da Gabasawa: Har yanzu ban janye takarata ba –...

Ƴar takarar Majalisar Wakilai a mazaɓar Gabasawa da Gezawa, a jam’iyyar PDP, Hajiya Amina Ibrahim B. B. Faruq, ta musanta raɗe-raɗin da...

Gwamnatin Kano ba ta da wani shiri na sayar da filayen...

Kwamishinan shari’a na jihar Kano, Musa Abdullahi Lawan ya ce babu wani shiri da gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta ke yi na...

Idan na zama shugaban Najeriya zan fatattaki yunwa — Atiku Abubakar

Ɗan Takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Atiku Abubakar ya yi alkawarin yaƙar yunwa idan yan Najeriya su ka...

Majalisar dokokin Kano ta amince da canza sunan jami’ar KUST Wudil...

Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da sauyawa jami’ar Kimiyya da Fasaha ta garin Wudil suna zuwa jami’ar Kimiyya da fasaha Aliko...