Gida Tags APC

Tag: APC

Atiku Ba Ya Dawowa Najeriya Sai Lokacin Zaɓe Ya Yi— Shettima

Ɗan takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa a jam'iyyar APC, Kashim Shettima, ya ce ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ba...

Hotuna: Aminu Bello Masari ya ziyarci shugaba Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi wata ganawa da Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari a fadar gwamnati da ke Abuja.

Wata ƴar jarida a Kano ta yi barazanar gurfanar da mahukunta...

Wata yar jarida a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Hannatu Suleiman Abba ta yi barazanar gurfanar da masu riƙe da muƙaman...

Dalilan da ya sa Shugaban kwamitin amintattu na PDP ya sauka...

Shugaban kwamitin amintattu na babbar jam'iyyar hamayya ta Najeriya, PDP, Sanata Walid Jibrin ya ajiye mukaminsa. Yayin da yake...

An yi min barazana da gargadin daina sukar gwamnatin Kano –...

Fitaccen lauyan nan mai rajin kare hakkin masu ƙaramin ƙarfi a jihar Kano, Barrister Abba Hikima Fagge, ya bayyana cewa gwamnatin jihar...

2023: Atiku Abubakar ne zai lashe zaɓe a Kano ba Kwankwaso...

Sanatan Kano ta Tsakiya, Ibrahim Shekarau ya sha alwashin cewa shi zai kawo wa ɗan takarar shugabancin ƙasa a jam’iyar PDP, Atiku...

A ƙarshe gwamnatin Najeriya ta dakatar da harajin kiran waya

Gwamnatin Najeriya ta sanar da dakatar da yunkurin sanya harajin kashi 5 akan masu kiran waya da kuma sayan datar da ake...

Malam Ibrahim Shekarau: Ɗan Siyasar Da Ba A Dogaro Da Shi

Malam Ibrahim Shekarau, tsohon Gwamnan jihar Kano, mutum ne da ya shiga siyasa a 2023 da ƙafar dama. Kafin...

Shigowar Malam Ibrahim Shekarau PDP rashin nasara ce – Muhuyi Magaji

Tsohon shugaban Hukumar Karɓar ƙorafe-ƙorafe da cin hanci da rashawa ta jihar KPCACC, Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya bayyana cewa shigowar Malam...

Ina tausayawa Ibrahim Shekarau kan komawarsa Jam’iyyar PDP – Buba Galadima

Jigo a jam’iyyar NNP, Injiniya Buba Galadima, ya ce yana tausaya wa Sanatan Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau saboda komawarsa jam’iyyar...