Gida Tags Arewa

Tag: Arewa

Rijistar Zaɓe: Muhimmin saƙo zuwa ga ƴan Arewacin Najeriya

Ina kira ga daukacin yankasar nan, a kowane sashi suke, su yi rijista saboda kalubalen da ke tattare da zabe mai zuwa....

Lokaci yayi da Ƴan Arewa za su ƙauracewa yankin Igbo –...

Fitaccen lauyan nan kuma masanin harkokin tsaro, jami'i a Cibiyar Bincike ta Tony Blair da ke ƙasar Burtaniya, Barrister Bulama Bukarti, ya...

Mata Iyayen Giji: Shekaru 59 da kafuwar Jami’yyar Matan Arewa

A ranar 27 ga watan Mayu na shekarar 1963 (kimanin shekaru 59 da su ka gabata) wasu rukunin mata su ka haɗu...

Hannunka Mai Sanda: Gaskiya fa Almajirai ne kaɗai matsalar Arewacin Najeriya

Almajirai sune matsala mana. Su suke wawashe dukiyar al’umma kuma sune suke bawa yaran talakawa kwaya don su yi ta’addanci.

2023: Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya tsinci kansa a tsaka mai...

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya shiga rintsi a yayin da dambarwar zaben 2023 ke kara kankama.

Ƴan Mazan Jiya: Darasi Daga Tarihin Marigayi Ahmadu Bello Sardauna

Tarihi wata babbar makaranta ce da ke cike da ɗimbin darrusa da mai karatu zai iya koya musamman idan aka ce ya...

Kadaria Ahmed ta koka akan ɗabi’ar Gulma da Munafurci a Arewacin...

Fitacciyar ƴar jaridar nan Kadaria Ahmed ta koka akan yadda wasu daga cikin ƴan arewacin Najeriya su ka ɗauki mummunar ɗabi'ar nan...

Hukumar tace finafinan jahar Kano ta hana saka fim mai dogon...

Shugaban hukumar tace finafinai da dabi'i ta jihar Kano Isma'il Na'abba Afakallah, ya bayyana haramcin ɗora fim mai dogon zango da kuma...

Kowa Da Ranarsa: Yadda wata ƙaramar yarinya mai sana’ar Bumburutu ta...

Wani Malami a sashen koyar da nazarin kimiyyar harsuna a jami'ar Bayero da ke Kano, Dakta Muhammad Sulaiman Abdullahi ya bayyana yadda...

Katsina A Hannun Ƴan Bindiga: Duk wanda ya mutu wajen kare...

Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari, ya sake yin kira ga al’ummar jiharsa da su tashi tsaye domin baiwa kansu kariya da...