Gida Tags Arewacin Najeriya

Tag: Arewacin Najeriya

Dole ne Ta’addanci ya samu gindin zama a Arewacin Najeriya.

Arewa a yau ta zama tamkar "Jaki dauke da mangalar littafai" wato duk wata albarka da ke baiwa al'umma cikakkakiyar damar samun...

Gwamnoni Da Sarakunan Arewa Sun Yi Kira Da A Kafa ‘Yan...

Gwamnonin Arewa 19 da sarakunan gargajiya na yankin sun yi kira da a yi wa Kundin Tsarin Mulkin Najeriya na 1999 kwaskwarima...

2023: Ko Badaru Abubakar zai zama ɗan takarar shugabancin Najeriya a...

A daidai lokacin da ƴan siyasa a jam'iyyar APC musamman waɗanda su ka fito daga yankin kudancin Najeriya ke cigaba da bayyana...

Dattawan Najeriya sun buƙaci Buhari ya sauka daga mulki saboda gazawa

Ƙungiyar Dattawan Arewacin Najeriya ta bukaci shugaban kasar Muhammadu Buhari da ya sauka daga mukamin sa saboda abinda ta kira kasa shawo...

Ƴan bindiga sun kai hari ana tsaka da cin Kasuwa a...

Wani rahoto da jaridar Aminiya ta wallafa ya bayyana cewa ƴan bindiga sun kai hari ana tsaka da cin kasuwa a garin...

Ƴan Mazan Jiya: Darasi Daga Tarihin Marigayi Alhaji Abubakar Tafawa Ɓalewa

Alhaji Abubakar Tafawa Ɓalewa, mutum ne mai haƙuri, ladabi da biyayya, son haɗin kai tare kuma da cikakken kishin ƙasa wanda ya...

Harkokin noma sun fara farfaɗowa a yankunan jihar Borno – Gwamna...

Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, ya ce mika wuya da daruruwan mayakan Boko Haram suka yi, ya taimaka wajen farfadowar...

Fitila: Manyan Abubuwan Da Suka Faru A Duniya A 2021

Wannan makwon bari mu yi duba da waiwaye kan wasu manyan al’amura da suka faru a shekarar da muka yi bankwana da...

Rayukan ƴan Najeriya ba a bakin komai su ke ba a...

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya nuna alhininsa dangane da asarar rayukan da ake yi a kasar, yana mai Allah wadai...

Ƴan bindiga sun kashe fiye da mutum 20 a Kaduna da...

Rahotani daga Jihar Kaduna na cewa ƴan bindiga sun kashe sama da mutum 20 a Ƙaramar Hukumar Giwa. Ma'aikatar...