Tag: Army
Fitila: Manyan Rahotanni Da Sharhinsu Na Makon Jiya – Ali Sabo
Haka zalika akwai maganganu da su ke fitowa cewa hatta wadanda suka rasa rayukansu a fagen yaki ba’a biyan iyalinsu hakkunansu ko kuma suna shan wahala kafin hakkokin nasu su fito.
Kasashe 10 Mafi Karfin Soji A Nahiyar Afrika, Har Da Najeriya
Sai kuma zai yi wahala a iya cewa ga wacce tafi wata kai tsaye, amma dai wani rahoto da yake ta yawa a shafin Facebook wanda ba za a iya tabbatar da sahihancinsa ba sakamakon gaza bayyana abubuwan da yayi la'akari da su wajen fidda na daya zuwa na goman a jadawalin.
Fitila: Me Kafafen Yada Labarai Su Ke Cewa A Makon...
Babban abun duba anan shi ne, zamu gane cewa hakika gwabnatoci a dukkanin matakai kama daga jihohi har zuwa tarayya sun gaza kare rayuka da dukiyoyi na al’umma wadda suka bari ƴan ta’adda suna cin karensu ba babbaka musamman a yankin arewa maso yamma.
Waiwaye: Matsalar Da Juyin Mulkin Farko Ya Janyo Da Yadda Ya...
Bayan samun ƴancin kai a shekarar 1960, saɓani kan tsarin gudanarwa, matsalolin da suka shafi ɓangaranci tare da ƙabilanci sun fara tasiri a tsakanin sojojin ƙasarnan, Najeriya, wanda hakan ya kai ga tawayen sojojin ta hanyar juyin mulki na farko a 15 ga watan Janairun 1966, wato shekara 6 kacal bayan samun ƴancin.
Zazzafan Martanin Rundunar Sojojin Najriya Ga Kasar Ingila Akan Zabe 2019
Rundunar Sojoji ta kasa ta mayar wa Kasar Ingila martani bisa zargin su da ta ke yi da shiga lamurran zabe dumu dumu a...
Jawabin Shugaba Buhari kan kashe-kashen da aka yi a Kaduna
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya nuna takaicinsa bisa kisan da aka yi a jiya juma’a a karamar hukumar Kajuru da ke jihar kaduna. Shugaban...
Gagarumar Nasarar da Sojojin Najeriya suka yi na Kashe Adamu Rugu-rugu...
Shidai Adamu rugu-rugu sananne ne afadin yankin Gwoza inda yayi kaurin suna a matsayin babbar komandan Boko haram bayan da aka karbi gwoza daga...
Yadda Bikin tunawa da Ƴan Mazan jiya a Bauchi ya Kasance
An shawarci gwamnatin tarayya da Samar da makaman zamani ga sojojin Nigeria domin basu damar magance matsalar tsaron dake addabar wannan kasa
Shugaban kungiyar...