Tag: Atiku Abubakar
INEC ta gaza cika alƙawarin da ta ɗaukarwa ƴan Najeriya –...
Gamayyar ƙungiyoyi fararen hula a arewacin Najeriya wato Northern States Civil Society Network sun bayyana cewa hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ta...
2023: Sheikh Dahiru Bauchi ya buƙaci magoya bayansa da su zaɓi...
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, kuma daya daga cikin jagororin darikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya bukaci mabiyansa su zabi dan...
Idan Kwankwaso ya samu kuru’u miliyan 5 zan bada naira miliyan...
Hamma Hayatu yace idan dan takarar shugaban kasa a jamiyyar NNPP, sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya samu kuru'u miliyan biyar a zaben...
Manufar sauya fasalin kuɗin Najeriya ta jefa talakwa cikin wahala –...
Dantakarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa manufar babban bankin CBN akan takardun naira sun jefa talakawa...
Siyasar Kano: Yadda Ibrahim Little ya fitar da Atiku Abubakar kunyar...
A farkon watan Fabrairun nan ne Dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci jihar Kano domin kaddamar...
Kyawawan manufofin Atiku Abubakar guda 5 da za su inganta rayuwar...
Wanene Atiku Abubakar?
Manomi, Ɗankasuwa, Kwastam, Ɗansiyasa, Basarake, kuma tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya daga 1999 zuwa 2007. Alhaji...
2023: Atiku Abubakar ya yi alƙawarin farfaɗo da harkar tsaro tare...
Ɗan takarar shugaban ƙasa ƙarƙashin tutar jam'iyyar hamayya ta PDP Alhaji Atiku Abubakar, yayi alƙawarin sake buɗe iyakokin ƙasar nan da gwamnati...
Ibrahim Little: Gogarman ɗan siyasar da ke motsa PDP da takarar...
Kano jiha ce mai yawan al'umma a Najeriya, kuma ɗaya daga cikin jihohin da ke da tasiri a harkokin siyasar Najeriya, domin...
Siyasa ce ta sa su El-Rufa’i ta da jijiyoyin wuya a...
Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce siyasa ce ta sa Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i da wasu...
Gaskiya ne akwai ƴan jam’iyyar APC da ke yiwa Atiku aiki...
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama a Najeriya, Femi Fani-Kayode, ya ce tabbas akwai wasu ƴaƴan jam’iyyar APC da ke yi wa dan...