Gida Tags Atiku

Tag: Atiku

Har Yanzu Fa Ban Amince Da Sakamakon Zaɓen Shugaban Ƙasa Ba—...

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce shi fa har yanzu bai amince da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa...

Tinubu Ya Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya lashe zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar ranar Asabar.

Ƙungiyar Izala Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Atiku

Ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah, JIBWIS, da aka fi sani da Izala, ta bayyana goyon bayanta ga ɗan takarar shugaban...

Gwamna Wike Ya Hana Atiku Amfani Da Wani Filin Wasa Don...

Gwamnatin jihar Ribas ta hana ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, amfani da Filin Wasa na Adoki Amasiaemeka don...

Atiku Ya Dawo Daga Tafiyar Da Ya Yi Zuwa Birtaniya

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya dawo daga tafiyar da ya yi zuwa Birtaniya. Tsohon...

Ya Kamata Ka Yi Bayani Game Da Zargin Cin Hanci Da...

Jam'iyyar APC mai mulki ta buƙaci ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, da ya fito ya yi bayani game...

2023: Zan Gina Filayen Ƙwallo A Ko’ina Idan Aka Zaɓe Ni—...

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce zai farfaɗo da harkar wasanni a Najeriya matuƙar ya ɗare kan...

Ba Gaskiya Ba Ne Cewa An Kai Wa Tawagar Atiku Hari...

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Borno ta musanta cewa an kai wa tawagar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, hari...

Atiku Ya Kai Ziyara Ma’aikatar Harkokin Ƙasashen Waje Ta Amurka

A ci gaba da ziyarar da yake yi a Amurka, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya kai ziyara...

2023: Yadda Zan Tafi Da Matasa Idan Na Zama Shugaban Ƙasa—...

Ɗan takarar shugaban a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce zai matasan ƙasar nan kashi 40 cikin 100 na muƙaman gwamnati idan...