Tag: Aure
Wata Mata Ta Kashe Aurenta Ta Auri Saurayin ‘Yarta A Kano
Wata mata mai suna Khadijah dake zaune a ƙaramar hukumar Rano ta jihar Kano ta kashe aurenta inda ta auri saurayin 'yarta.
Wata Budurwa A Indiya Ta Auri Kanta Da Kanta
Wata Ba'indiya 'yar shekara 24 mai suna Kshama Bindu ta auri kanta da kanta.
Wani shirin talabijin mai suna...
Wata Mata Ta Maka Mijinta A Kotu Saboda Ya Auri Aminiyarta
Wata mata 'yar shekara 25 mai suna Firdausi Musa, ta maka mijinta a wata kotun Shari'ar Muslunci dake Kaduna sakamakon aurar aminiyarta...
A Zamfara wani Kaka ya auri Jikarsa har ta haifa masa...
Wani magidanci, Alhaji Musa Tsafe mai shekaru 47, ya cije akan kin sakin jikarsa wadda ya aura shekaru 20 da suka gabata.
Soyayya kashe aure ta ke – Sheikh Lawal Abubakar Triump
Limamin masallacin Triump, da ke jihar Kano Sheikh Lawal Abubakar Shu'aib ya ja hankalin ma'aurata akan cewa fahimtar juna ita ce ta...
Dalilan da su ka sanya mutuwar aure ta ke da wahala...
Ba yadda wasu mutane ke zato ba, ana sake-saken aure a Turai da Amurka da yawa. Amma fa saki yana da wahalar...
Yawan ‘Sakin aure a Kano ya ɗara bukukuwan Aure’ – Rahoto
Wani rahoto na musamman da jaridar The Daily Reality ta wallafa Labarai24 ta fassara wani ɓangaren ya bayyana cewa yawan sakin aure...
Zamantakewar Iyali: Da Albashin nawa ya kamata matashi ya yi aure?
Samun naira dubu 100, ƙasa da haka ko sama da haka ba shine ma'aunin da ke nuna mutum zai iya riƙe aure...
Ban fahimci haka aure ya ke ba sai da na shiga...
Kasa da mako guda da yin aurenta, fitacciyar mai fafutika kan ilimin 'ya'ya mata kuma wadda ta dauki kyautar Nobel ta zaman...
Hisba za ta tilastawa ma’aurata shiga makarantar nazarin zamantakewar aure
Hukumar Hisbah ta ce za ta bude makarantar koyon zamantakewar aure a Jihar Kano cikin , a watan Nuwambar wannan shekara.